Mohammed Abdullahi Abubakar

Mohammed Abdullahi Abubakar (an haife shi a ranar 11 ga watan Disamba a shekarar 1956) shine gwamnan Jihar Bauchi, Nijeriya daga shekarar dubu biyu da sha biyar (2015) zuwa shekara ta dubu biyu da sha tara (2019). Yazama gwamnan bayan doke dan takarar jam'iyar PDP Auwal Muhammad Jatau


Developed by StudentB